Taskar labarai ta Ahlulbait (A.S) Abna , Ta rawaito cewa: bayan garkuwan da wasu masu dauke da makami sukayi da wasu matane agarin sydne na Australia, maharan wadan da ake tsammani suna da laka da kungiyarnan ta taadanci wato daish. Ya zuwa yanzu yan sandan kasar Australia sun bada labarin samun nasara na ceto mutanen da kayi garkuwa da su wanda ake tsammanin yawan su ya tasamma 30 zuwa 50, a yau litininne Gidan talabijin na Australia ya nuna masu garkuwan suna tilasta ma wadanda suke tsare da su akan daga wata bakar tuta wadda akayi farin rubutun Arabi asamanta.

16 Disamba 2014 - 11:08